Ka koya daga labarin Ahab, Jezebel, Naboth, da Iliya. Ka sauko da aikin, ka karanta labarin a Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!