Shin ka gaji da yin “abokan” banza? Ka koyi yadda za ka yi abokin kirki da kuma yadda kai ma za ka zama abokin kirki!