Hirar da muke yi tana iya zama gulma nan da nan. Me za ka yi don ka guji yin gulma?