Mene ne za ka yi a rayuwarka? Duba yadda wata budurwa ta yi farin ciki domin ta cim ma makasudanta.