Koma ka ga abin da ke ciki

Abin da Tsararku Suka Ce

Ku kalli bidiyo game da matasa daga wurare dabam dabam cikin duniya da suke magana game da matsalolin rayuwa da kuma yadda za a iya bi da su.

 

Karatun Littafi Mai Tsarki

Karatu bai da sauki, amma Karatun Littafi Mai Tsarki na da amfani. Matasa hudu sun bayyana yadda karatun Littafi Mai Tsarki yake sa su amfana.

Yin Imani da Allah

A wannan bidiyo mai tsawon minti uku, matasa sun bayyana abin da ya tabbatar musu cewa akwai Mahalicci.

Rayuwa Mafi Inganci

Za ka so ka yi rayuwa mai gamsarwa? A bidiyon nan, Cameron ta fadi yadda take jin dadin rayuwa a inda ba za ka zata ba.

Kudi

Ka nemi taimako a kan yadda za ka yi ajiyar kudi da yin amfani da kudi da kuma irin fifikon da za ka ba kudi a rayuwarka.

Sifar Jiki

Me ya sa yake da wuya matasa su daidaita ra’ayinsu game da adonsu da kuma sifar jikinsu? Me zai iya taimaka musu?

Wayar Selula

Ga matasa dayawa wayar selula ba abin magana da mutane ba ne kawai, amma ta shafi yadda suke hulda ne da jama’a gabaki daya. Mene ne matsaloli da kuma amfanin wayar selula?

Wasan Banza

Ki ji abin da matasa biyar suka ce game da wasan banza da kuma abin da za ki iya yi idan hakan ya faru.