matasa

TAMBAYOYIN MATASA

Me Zai Taimaka Min In Rika Motsa Jiki?

Ban da taimaka maka ka kasance da koshin lafiya, za ka amfana sosai idan kana motsa jiki a kai a kai?

TAMBAYOYIN MATASA

Iyayena Ba Sa Kyale Ni Na Yi Nishadi

Ya kamata ne na je yin nishadi a boye, ko kuma dai in gaya wa iyaye na gaskiya?

A wannan sashen, an canja sunayen wasu mutanen da aka ambata.