Ka bincika wasu halayen da Yesu ya nuna sa’ad da yake duniya da kuma abin da hakan yake nunawa game da halayen Ubansa. Ka gurza daga PDF, kuma ka amsa tambayoyin.