Koma ka ga abin da ke ciki

MENE NE LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA?

Wane ne Yesu Kristi? (Shashe na 2)

Ka karanta don ka san wasu dalilai a Littafi Mai Tsarki da suka nuna cewa Yesu ba Allah ba ne. Ka gurza wannan PDF, kuma ka amsa tambayoyin.