Me ya sa ya kamata mu rika daraja rai? Ta yaya yadda muke bi da rayuwarmu da kuma na wasu zai nuna cewa muna daraja rai?