Ka bincika kuma ka ga dalilin da ya sa Allah ya kyale wahala. Kari ga haka, ka ga abin da ya sa hakan hikima ce daga gare shi.