Koma ka ga abin da ke ciki

MENE NE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Ka Tsare Kanka Cikin Kaunar Allah (Sashe na 1)

An dauko daga babi na 19 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Mece ce kaunar Allah take nufi? Mene ne yake sa Kiristoci suke kaunar sa?