Koma ka ga abin da ke ciki

MENE NE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Ka Kusaci Allah Cikin Addu’a (Sashe na 1)

An ɗauko daga babi na 17 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Ka bincika abin da ya kamata mu yi don Allah ya ji addu’o’inmu.