Koma ka ga abin da ke ciki

MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Ka Dage Domin Bauta ta Gaskiya (sashe na 1)

An ɗauko wannan shafi don nazarin daga babi na 16 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Shin Allah yana so mu yi amfani da sifofi a bautar da muke masa? Yana na so mu rika yin bukukuwan ranar haihuwa da kuma ranakun hutu na addinai ne? Ka lura da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da hakan.