Ka bincika Littafi Mai Tsarki don ka ga yadda abokan Allah suke nuna aminci ga Allah, duk da matsalolin da suke fuskanta.