Koma ka ga abin da ke ciki

MENE NE LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA?

Bege na Gaskiya ga Kaunatattunka da Suka Mutu (Sashe na 1)

Ka duba a nan ka gani ko daidai ne ka rika kuka idan ka rasa kaunatattunka a mutuwa da kuma yadda Allah zai kawo karshen kukar mutuwa. Ka gurza wannan PDF din, sai ka amsa tambayoyin.