Koma ka ga abin da ke ciki

MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Bauta da Allah Ya Amince da Ita (Sashe na 2)

An dauko wannan umurni don nazari daga babi na 15 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Gaskata cewa Allah yana wanzuwa shi ne kadai abin da ake bukata mu yi? Ko dai akwai abin da yake bukatar masu bauta masa su yi ban da wannan?