Koma ka ga abin da ke ciki

MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Baftisma da Kuma Dangantakarka da Allah (Sashe na 1)

An dauko wannan shafi don nazari daga babi na 18 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Me ya sa wajibi ne mutum ya yi baftisma kafin ya zama Kirista? Mene ne zai iya sa Kirista ya yi baftisma? Ga abin da Littafi Mai Tsarki ya fada game da batun.