Koma ka ga abin da ke ciki

MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA?

Baftisma da Kuma Dangantakarka da Allah (Sashe na 3)

An dauko daga babi na 18 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Mene ne baftismar Kirista take wakilta? Bisa ga abin da ke cikin Littafi Mai Tsarki, mene ne ake bukata daga wurin mutumin da ya yi baftisma?