Mene ne Mulkin Allah ya riga ya cim ma? Mene ne zai cim ma a nan gaba? Ka bincika amsoshin da Littafi Mai Tsarki ya bayar.