Sai ka yi kokari sosai kafin ka iya yin rayuwar da ta jitu da ka’idodin Allah. Mene ne riban yin hakan? Ga abin da Littafi Mai Tsarki ya ce.