Koma ka ga abin da ke ciki

Ka Yi Koyi da Bangaskiyar Maza da Mata na Zamanin Dā

Creation to the Flood

Habila—‘Shi da Yake Matacce Ne, Yana Jawabi Har Yanzu’

Mene ne za mu iya koya daga Habila ko da yake labarinsa gajere ne a cikin Littafi Mai Tsarki?

Anuhu: “Ya Faranta wa Allah Rai”

Za ka amfana daga labarin Anuhu idan kai mai iyali ne kuma yin abin da ya dace yana maka wuya.

Nuhu “Tafiya Tare da Allah”

Waɗanne kaluɓale ne Nuhu da matarsa suka fuskanta sa’ad da suke rainon yaransu? Ta yaya gina jirgin da suka yi ya nuna cewa suna da bangaskiya?

The Flood to the Exodus

Ibrahim—“Uban Masu-Bada Gaskiya Duka”

Ta yaya Ibrahim ya nuna bangaskiya? A waɗanne hanyoyi za ka so ka bi misalin bangaskiyar Ibrahim?

Saratu: “Ke Kyakkyawar Mace Ce”

Sa’ad da suke Masar, hakiman Fir’auna sun lura cewa Saratu tana da kyau sosai. Abin da ya faru bayan haka yana da ban mamaki.

Allah Ya Kira Ta Sarauniya

Me ya sa wannan sabon sunan ya dace da Saratu?

Rifkatu: “Zan Tafi”

Rifkatu tana da halaye masu kyau da yawa ba bangaskiya kadai ba.

Ayuba—“Ba Zan Daina Tsare Mutuncina Ba!”

Ta yaya labarin Ayuba zai taimaka mana idan muka shiga hali mai wuya ko muna fama da wani bala’i ko jarrabawa?

Ayuba​—Jehobah Ya Warkar da Shi

Idan muka yi koyi da bangaskiyar Ayuba, hakan zai sa Shaidan bakin ciki kuma ya faranta wa Jehobah rai!

The Exodus to Israel’s First King

Ruth—Duk ‘Inda Za Ki Tafi, Nan Za Ni’

Me ya sa Ruth ta yarda ta bar iyalinsu da kuma ƙasarsu? Wadanne halaye ta nuna da ya sa Jehobah ya ji dadi?

Ruth—“Macen Kirki”

Me ya sa auren Ruth da Boaz ya zama na musamman? Mene ne za mu iya koya daga iyalin Ruth da Naomi?

Hannatu Ta Yi Addu’a da Dukan Zuciyarta.

Bangaskiyar Hannatu ga Jehobah ya taimaka mata ta jimre da da mawuyacin yanayi.

Sama’ila Ya Ci Gaba da Yin Girma a Gaban Jehobah

Me ya bambanta Sama’ila da wasu yara sa’ad da yake girma? Me ya karfafa bangaskiyar Sama’ila sa‘ad da yake mazauni?

Sama’ila Ya Jimre da Yanayin da Bai Yi Tsammani Ba

Dukanmu muna fuskantar munanan yanayi da takaici da zai iya raunana bangaskiyarmu. Wane darasi ne misalin Sama’ila ya koya mana?

Israel’s First King to Jesus’ Birth

Jonathan​—“Babu Abin da Zai Iya Hana” Jehobah

Jonathan da mai rike masa kayan yaki sun kai wa sojoji masu makamai hari, kuma sun yi nasara.

‘Yakin Na Jehobah Ne’

Mene ne ya taimaki Dauda ya kashe Goliyat? Wane darasi ne za mu iya koya daga labarin Dauda?

Dauda da Jonathan​—Sun Kulla Abota ta Kwarai

Ya aka yi mutane biyu da ba tsarar juna ba kuma matsayinsu ba daya ba suka zama aminai? Ta yaya labarinsu zai taimaka maka ka zabi abokan kirki a yau?

Abigail Ta Nuna Basira

Wane darasi za mu koya a yadda Abigail ta bi da aure mai wuya?

Iliya Ya Kare Bauta ta Gaskiya

Ta yaya za mu bi misalin Iliya a lokacin da muke wa mutanen da suka ki gaskata da Littafi Mai Tsarki wa’azi?

Iliya Ya Lura, Kuma Ya Jira

Ta yaya annabi Iliya ya nuna halin jira a lokacin da yake zuba ido don Jehobah ya cika alkawarin da ya yi?

Allahnsa Ya Ƙarfafa Shi

Wadanne abubuwa suka sa Iliya ya yi sanyin gwiwa har ya gwamace ya mutu?

Iliya​—Ya Jimre Har Karshe

Misalin yadda Iliya ya jure cikin bangaskiyarsa zai iya taimaka mana mu karfafa bangaskiyarmu a mawuyacin lokaci.

Yunana Ya Koyi Darasi Daga Kuskurensa

Can you sympathize with Jonah’s fear of accepting an assignment? His story teaches us valuable lessons about Jehovah’s patience and mercy.

Yunana Ya Koyi Nuna Jin Ƙai

Ta yaya labarin Yunana zai taimaka mana mu bincika kanmu da kyau?

Esther Ta Kāre Bayin Allah

Nuna kauna da sadaukarwa irin na Esther yana bukatar bangaskiya da gaba gadi.

Esther Ta Nuna Hikima da Gaba Gaɗi da Kuma Sadaukarwa

Ta yaya Esther ta sadaukar da ranta don Jehobah da kuma mutanensa?

Jesus’ Birth to the Death of the Apostles

Maryamu—“Ga ni, Baiwar Ubangiji”

Amsar da Maryamu ta ba wa mala’ika Jibra’ilu ya nuna mene ne game da bangaskiyarta? Wadanne halaye kuma ta nuna?

Maryamu Ta Yi ‘Bimbini a Cikin Zuciyarta’

Abin da ya faru da Maryamu a Bai’talami ya karfafa bangaskiyarta a kan alkawuran Jehobah.

Yusufu Ya Kāre, Ya Tanadar Kuma Ya Jimre

A wadanne hanyoyi ne Yusufu ya kāre iyalinsa? Me ya sa ya kai Maryamu da Yesu zuwa Masar?

Martha—‘Na Riga Na Ba da Gaskiya’

Ta yaya Martha ta nuna bangaskiya lokacin da ta ke makoki?

Bitrus Ya Shawo Kan Tsoro da Kuma Shakka

Yin shakka bai da kyau don zai iya bata abu sosai. Amma Bitrus ya daina jin tsoro da shakkar bin Yesu.

Bitrus Ya Kasance da Aminci a Lokacin Gwaji

Ta yaya bangaskiyar Bitrus da amincinsa suka taimaka masa ya amince da gyarar da Yesu ya yi masa?

Ya Koyi Gafartawa Daga Wurin Ubangijinsa

Wane darasi Yesu ya koya wa Bitrus game da gafartawa? Ta yaya Yesu ya nuna cewa ya gafarta wa Bitrus da gaske?

“Dana Cikin Ubangiji, Kaunatacce, Mai-Aminci”

Mene ne ya taimaka wa Timotawus ya daina jin kunya kuma ya zama kwararren Kirista?