Koma ka ga abin da ke ciki

Littafi Mai Tsarki Ya Jitu da Kimiyya Kuwa?

Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne?

Idan Allah ne mawallafin Littafi Mai Tsarki, ya kamata ya fi kowane irin littafi.

Kimiyya ta Jitu da Littafi Mai Tsarki Kuwa?

Akwai kurakure na kimiyya cikin Littafi Mai Tsarki ne?

Shin Littafi Mai Tsarki Ya Tsufa Ko Kuwa Yana Fadin Abin da Zai Faru?

Ko da yake Littafi Mai Tsarki ba littafin kimiyya ba ne amma yana fada abubuwa game da kimiyya da zai ba ka mamaki.

Allah Ya ba Dokokin Tsabta Gaba da Lokacinsu

Al’ummar Isra’ila ta amfana sosai daga bin dokokin Allah game da tsabta gaba da lokacinsu.