Koma ka ga abin da ke ciki

An Halicci Rai ne ko Ya Fito Ta Wurin Juyin Halitta?

Matasa Suna Tattaunawa Game da Yin Imani da Allah

A wannan bidiyo mai tsawon minti uku, matasa sun bayyana abin da ya tabbatar musu cewa akwai Mahalicci.

Halitta ko Ra’ayin Bayyanau?​—Sashe na 1: Me Ya Sa Za Ka Yi Imani da Allah?

Za ka so ka dada karfin zuciya a bayyana dalilin da ya sa ka yi imani da Allah? Ka nemi taimako a kan yadda za ka ba da amsa idan wani ya yi maka tambaya game da abin da ka yi imani da shi.