Koma ka ga abin da ke ciki

Kwanciyar Hankali da Lafiyar Jiki

Yin Rayuwa Mai Kyau

Ta Yaya Zan Rage Nauyin Jikina?

Idan kana so ka rage nauyin jikinka, ka canja salon rayuwarka ba irin abinci da kake ci kadai ba.

Jimre Rashen Lafiya

Me Zai Taimake Ka Idan Ka Soma Rashin Lafiya Mai Tsanani Ba Zato?

Wane shawara mai kyau ne Littafi Mai Tsarki ya bayar da zai taimaka maka idan ka shiga rashin lafiya mai tsanani babu zato?

Jimrewa da Ciwo Mai Tsanani—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimakawa Kuwa?

Hakika! Ka koyi matakai uku da za su iya taimakon ka ka jimre da ciwo mai tsanani.

Rayuwa Tana da Amfani Kuwa Idan Ka Kamu da Cuta Mai Tsanani?

Ka bincika yadda wasu suka jimre a lokacin da suka kamu da ciwo mai tsanani.

Idan Ina da Wata Cuta Fa? (Sashe na 3)

Labaran wasu matasa uku za su taimaka maka ka san yadda za ka jure da cuta mai tsanani.

Kulawa

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Kula da Iyaye da Suka Tsufa?

A Littafi Mai Tsarki, akwai labaran bayin Allah da suka kula da tsofaffinsu. Akwai kuma shawarwarin da za su taimaka ma wadanda suke hakan a yau.

Me Zan Yi Idan Iyayena Ba Su da Lafiya?

Ba kai kadai ba ne matashin da ke fuskantar irin yanayin nan. Ka karanta abin da ya taimaka wa wasu matasa biyu su iya jimre da yanayin.

Idan Wani Naka Yana Rashin Lafiya Mai Tsanani

Ta yaya iyalai za su iya taimaka wa wani nasu da yake rashin lafiya mai tsanani? Ta yaya masu kula da marar lafiya za su iya bi da kalubalen da za su fuskanta sa’ad da suke kula da su?

Cututtuka da Yanayi

Cutar Karancin Jini da Maganinsa

Me ake nufi da cutar karancin jini? Za a iya guji kamuwa da ita ko sami magani?

Bakin Ciki

Idan Matsaloli Sun Sa Ka Gaji da Rayuwa

Amma rayuwa tana da amfani duk da matsaloli.

Ta Yaya Zan Daina Bakin Ciki?

Abubuwan da muka ambata za su taimaka maka ka san matakan da za ka dauka don ka sami sauki.

Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Mini Idan Ina Bakin Ciki Kuwa?

Akwai abubuwa uku da Allah ya tanadar don su taimaka a lokacin da mutum ke bakin ciki.

Ina So In Mutu​—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Min Idan Ina Tunanin Kashe Kaina?

Wace shawara mai kyau Littafi Mai Tsarki ya ba wa wadanda suke so su kashe kansu?

Damuwa da Tsoro

Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka wa Maza da Suke Yawan Damuwa

Ana samun karin mutane masu fama da yawan damuwa a kwanakin nan masu wuya. Idan kana yawan damuwa, Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka maka kuwa?

Me Za Ka Yi Idan Ka Kadaita?

Idan ka kadaita, za ka iya gani kamar abubuwa ba za su canja ba, ko zai yi wuya ka yi farin ciki, ko ka ji dadin rayuwa, amma ba haka ba ne.

Shin Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimaka Maka Ka Daina Alhini?

Mutane suna yin alhini sosai. Shin za a iya cire shi kuwa?

Ta Yaya Zan Guji Kasala?

Me zai iya sa ka shiga wannan yanayin? Shin kana ganin cewa za ka kasala don ayyuka da yawa? Idan haka ne, to me za ka yi game da hakan?

Shin, Ba Na So In Gan An Yi Kuskure Ne?

Ta yaya za ka san bambanci tsakanin mutum ya yi iya kokarinsa don ya kware a yin wani abu da kuma kokarin yin abin da babu kuskure ko kadan?