Dangantaka da Mutane
Yin Abokai
Wane ne Abokin Kirki?
Yana da sauki a yi abokan banza, amma yaya za ka sami abokan kirki?
Zai Dace In Yi Abota da Mutane Dabam-dabam?
Yin abokai da mutanen da ka saba da su kawai yana da kyau amma a wasu lokuta, zai iya jefa ka cikin matsala. Me ya sa aka ce hakan?
Kadaici
Kana Jin Kadaici?
Ka binciki matakai uku da za su taimake ka shawo kan jin kadaici da kuma yi abota da zai dawwama.
Me Ya Sa Ba Ni da Abokai?
Ba kai kadai kake jin kadaici ba ko kuma da ba ka da abokai ba. Ka bincika ka ga yadda tsararka suka shawo kan wannan.
Hanyar Sadarwa
Yadda Ya Kamata Ka Yi Amfani da Na’ura
Yin amfani da na’ura zai iya sa ma’aurata su kusaci juna ko su yi nisa da juna. Yaya na’ura take shafan aurenka?
Abin da Ya Kamata in Sani Game da Tura Hotuna Zuwa Dandalin Yada Zumunta
Tura hoto zuwa dandalin yada zumunta hanya ce mai sauki na kasancewa da abokai da kuma iyali, amma tura hotuna zuwa wurin na da hadari.
Ka Zama Mai Hikima a Dandalin Zumunta na Intane
Ka mai da hankali a yadda ka ke more rayuwa sa’ad da ka ke hira da abokanka.
Me Ya Kamata Na Sani Game da Aika Sako Ta Wayar Selula?
Aika sakon wayar selula zai iya bata abota da kuma mutuncinka. Ka bincika yadda hakan zai iya faruwa.
Fita Zance
Shin Mu Abokai Ne Ko Kuma Masoya?—Sashe na 1
Ku san abubuwan da za su taimaka muku ku san ko soyayya kuke yi ko kuma abokantaka.
Shin Mu Abokai Ne Ko Kuma Masoya?—Sashe na 2
Shin abokinki yana iya yin tunanin cewa kina son shi? Ki yi la’akari da wadannan shawarwari.
Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Karya?
Ka bincika don ka san soyayya ta karya da ta gaskiya.
Shin, Kwarkwasa Tana da Hadari?
Wai mece ce kwarkwasa? Me ya sa mutane suke yin ta? Kwarkwasa tana da hadari?
Mece ce Ƙauna Ta Gaskiya?
Ka’idodin Baibul za su iya taimaka wa Kiristoci su zabi abokin aure nagari kuma su ci gaba da kaunar juna bayan aure.
Ta Yaya Za Ki Sani Ko Ya Dace Ke da Mutumin nan Ku Yi Aure?
Ki yi bincike sosai ki san halin abokinki sosai?
Sasanta Matsaloli
Me Ya Sa Ya Dace In Nemi Gafara?
Ka bincika dalilai uku da suka sa ya kamata ka nemi gafara ko da kana ganin ba kai ne mai laifi ba.
Me Ake Nufi da Gafartawa?
Littafi Mai Tsarki ya ambaci matakai biyar da za su iya taimaka maka ka gafarta wa mutane.